Afirka
Nijeriya tana buƙatar karɓo ƙarin bashi don sakawa a kasafin kuɗinta, in ji Ministan Kuɗi Wale Edun
Mista Edun ya bayyana haka ne ranar Litinin a lokacin da ya je gaban 'yan majalisar dokokin tarayya na ƙasar domin yi musu bayani kan dalilan gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na neman ciwo ƙarin bashi na naira tiriliyan 1.77.
Shahararru
Mashahuran makaloli