Duniya
Adadin mutanen da suka mutu bayan wani mutum ya kutsa babbar mota cikin taron jama'a a New Orleans na Amurka sun kai 15
Jami'in da ke gudanar da bincike kan abin da ya haddasa mutuwar jama'a a birnin New Orleans Coroner ya ce za a kwashe wasu kwanaki kafin samun sakamakon gwaji don gano mutanen da suka mutu.
Shahararru
Mashahuran makaloli