Afirka
Matatar Dangote ta fitar da man fetur a karon farko zuwa Kamaru
Kamfanin makamashi na Kamaru Neptune Oil ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa inda ya ce kamfanonin biyu na nazari domin samar da tsare-tsare waɗanda za su taimaka wajen daidaita farashin man fetur da samar da damammaki a fadin yankin.
Shahararru
Mashahuran makaloli