Afirka
Bawumia na Jam'iyyar NPP mai mulki ya amince da shan kaye a hannun John Mahama a zaɓen Ghana
Mista Bawumia ya amince da shan kayen ne a wani taron manema labarai da ya gudanar a ranar Lahadi inda ya ce bisa alƙaluman da suka fito dangane da zaɓen a halin yanzu, alamu sun nuna Mista Mahama ne ya lashe zaɓen ƙasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli