Afirka
Gwamnatin Ghana za ta kashe dala miliyan 450 domin gina kamfanin sarrafa sinadarin Manganese
Shugaban Ghana Nana Akufo-Addo ya ce wannan yunƙurin da ake yi duka ana yin sa ne domin tabbatar da cewa an samu kuɗi a ƙasa da kuma haɓaka tsarin da gwamnatin ƙasar ta fito da shi na ƙarfafa masana’antu.
Shahararru
Mashahuran makaloli