Karin Haske
Dalilan da suka sa 'yan Nijeriya ba za su iya daina tu'ammali da tsabar kudi ba
A Nijeriya an fi yarda da ta'ammali da tsabar kudi don saye da sayarwa, duk da matakin babban bankin kasar na rage yawan tsabar kudaden da ake iya cira daga bankuna da kuma saka caji mai yawa ga wadanda dole sai da tsaba za su yi kasuwanci.
Shahararru
Mashahuran makaloli