Afirka
Abin da ya sa dole al'ummomin Afirka su damu da karewar da ungulu ke yi a nahiyar
Yawan nau’i bakwai daga cikin 11 na nau’ikan ungulu da ke Afirka sun kare da kaso 97 a cikin shekaru 50 da suka gabata. Masu bai wa tsuntsayen kariya sun bayyana a yanzu haka nau’i hudu na ungulu na fuskantar hatsarin kare wa.
Shahararru
Mashahuran makaloli