Duniya
Bayani kan Muhammad Yunus, sabon shugaban gwamnatin riƙon ƙwarya ta Bangladesh
An san shi da sunan "bankin talakawa", Yunus ya taimaki miliyoyin talakawa wajen fita daga kangin talauci ta hanyar ba su kananan basussuka, amma ya fuskanci tsangwama daga gwamnatin Sheikh Hasina a 'yan shekarun nan.Duniya
An tura masu zanga-zanga 632 da ake tuhuma da sata a Kano gidan yari
Tun da fari babban mai shigar da ƙarar na ma'aikatar shari'a Salisu Tahir ya yi zargin cewa mutanen sun aikata laifukan ne a ranar 1 ga watan Agusta inda suka kutsa tare da ɓaranata kayayyakin gwamnati da na al'umma a jihar.
Shahararru
Mashahuran makaloli