Afirka
Mutum tara sun rasu yayin arangama tsakanin Fulani da jama’ar wani ƙauye a Jigawa — ‘Yan sanda
Rundunar 'yan sandan Nijeriya reshen Jigawa ta ce lamarin ya samo asali ne sakamakon wani shago da aka fasa a ƙauyen Gululu da ke Ƙaramar Hukumar Miga inda aka kwashe zobo da wasu kayayyakin cikin shagon.
Shahararru
Mashahuran makaloli