- Shafin Farko
- Labarai
Matar Uwargidan Shugaban Turkiyya
DUBA- 1, Matar Uwargidan Shugaban Turkiyya -HARUFFAN
Türkiye
MDD ta yaba wa Turkiyya kan yakinta na kawar da datti a duniya
Jakada na musamman ga Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Jean Henri Todt ya taya uwargidan Shugaban Turkiyya Emine Erdogan murna kan "muhimmiyar rawar da take takawa" a shirinta na Kawar Da Datti baki daya wato Zero Waste Project.
Shahararru
Mashahuran makaloli