Türkiye
Uwargidan shugaban kasar Turkiyya ta duba baje kolin kayayyakin hannu tare da matan shugabanni
Taron diflomasiyya na Antalya ya samu halartar matan shugabanni a wajen baje kolin nau'in abincin Anatoliya, inda uwargidan shugaban Turkiyya ta jagoranci baƙi tare da ba da yi musu bayani kan kayayyakin al'ada na yankin.
Shahararru
Mashahuran makaloli