Ra’ayi
Yadda wanda ya assasa aƙidar zionism ya kasa yaudarar shugabannin Daular Usumaniyya
David Ben Gurion da Yitzhak Ben Zvi, biyu daga cikin waɗanda suka kafa ƙasar Isra'ila, sun yi shuhura a zamansu a Istanbul a shekarun ƙarshe-ƙarshe na Daular Uthmaniyya. Akwai kuma wani mutum da ba sananne ba wanda ya zama uban aƙidar tafiyar Likud.
Shahararru
Mashahuran makaloli