Duniya
Isra'ila ta kai hari wani sansanin soji a Lebanon, ta kashe soja da jikkata mutum 18
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 415 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,176 tare da jikkata fiye da mutum 104,473. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,670 tun daga watan Oktoban 2023.
Shahararru
Mashahuran makaloli