Karin Haske
Ƙurajen fuska da ake kira fimfus suna ɓata wa mutum rai ta hanyoyi da dama
Wannan cutar fatar mai ciwo tana kama matasa da mata da dama, wacce galibi ke haifar da mutum ya dinga ganin kamar ba shi da wata kima sannan kuma ya saka su yin amfani da magungunan gargajiya da na-jeka-na-ka da ba su cika yin aiki ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli