Duniya
'Yan sanda a Indiya sun ƙwace ɗaruruwan littattafan Musulunci a Kashmir
'Yan sandan Indiya sun kai samame gomman shagunan sayar da littattafai inda suka ƙwace ɗaruruwan kwafi na littattafai da wani Malamin Addinin Musulunci ya rubuta, lamarin da ya jawo Malaman Musulunci a faɗin duniya suka harzuƙa.
Shahararru
Mashahuran makaloli