Rayuwa
Littafin Yenault Sisters: Yadda girke-girken abincin Gabon ya samu jakadu tagwaye
Littafin tagwayen da ya samu lambar yabo na ɗauke da yadda ake girke-girken abincin Gabon iri daban-daban har guda 38 kana an fassara shi zuwa harsunan gida 18 ya nuna tarirhi da al'adu cimakar yankunan Gabon mabambanta.
Shahararru
Mashahuran makaloli