Rayuwa
Mashudu Ravele: Yadda harshen Afirka ta Kudu ya samu murya cikin littattafansa
Tshivenda ɗaya ne daga cikin harsunan Afirka da ba a haɓaka su, ya samu shiga cikin rubuce-rubucen wata matashiya wadda ta zaɓi amfani da harshenta na asali wajen yin rubutu maimakon Turanci don alƙinta tarihi ga al'ummomi masu tasowa.
Shahararru
Mashahuran makaloli