Afirka
Kotu ta umarci INEC ta ɗora wa gwamnoni alhakin rikicin zaɓen 2023 a Nijeriya
Babbar Kotun Tarayyar Nijeriya da ke Abuja ta umarci INEC da ta ɗora alhakin laifukan zaɓen 2023 ciki har da riƙice-riƙice da cin-hanci da sayen ƙuri'u da kuma haɗa baki don yin maguɗi kan gwamnoni jihohin ƙasar da mataimakansu.
Shahararru
Mashahuran makaloli