Türkiye
Turkiyya ta koka kan hatsarin ƙirƙirarriyar basira ga kafafen watsa labarai
Altun ya yi kira kan a bayar da kariya ga labarai a ƙarƙashin dokokin kiyaye satar fasaha domin kiyaye labarai na asali. Ya bayar da shawarar samar da sabuwar dokar kiyaye satar fasaha ta zamani domin magance matsalolin labaran ƙarya.
Shahararru
Mashahuran makaloli