Afirka
Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya ta 'amince' da sake fasalin rabon harajin VAT
Sanarwar da ƙungiyar ta fitar ta ce ya kamata a riƙa raba 50% tsakanin duka jihohin ƙasar daidai wa daida, sai 30% shi kuma a raba shi gwargwadon abin da kowace jiha ta kawo, sai kuma a raba 20% bisa lura da yawan jama’ar jiha.
Shahararru
Mashahuran makaloli