Kasuwanci
Nijeriya ta ƙara ƙaimi wajen yaƙi da ɓarayin ɗanyen man fetur
Nijeriya wadda ke cikin ƙasashen da ke kan gaba wajen fitar da ɗanyen fetur a Afirka tana samun yawancin kuɗin shigarta daga mai, kuma tana samun fiye da kashi 90 na kuɗaɗen ƙasashen waje daga sayar da man fetur, amma tana fama da ɓarayin mai.
Shahararru
Mashahuran makaloli