Afirka
Yaƙin Sudan: Motoci ɗauke da kayayyakin agaji sun isa Khartoum a karon farko bayan watanni 20
Ayarin motocin ya haɗa da tireloli 22 ɗauke da abinci daga hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya WFP, da wata tirela daya daga ƙungiyar likitoci ta MSF da kuma tireloli biyar ɗauke da magunguna daga hukumar UNICEF.
Shahararru
Mashahuran makaloli