Kasuwanci
Nijeriya ta samu dala biliyan 831.14 daga fetur da gas a cikin shekara 24: NEITI
Hukumar NEITI ta bayyana jihohin Ogun da Kogi da Cross River da kuma babban birnin tarayyar ƙasar Abuja a matsayin jihohin da ke kan gaba wajen gudanar da ayyukan ma’adanai da suka samar wa Nijeriya kudaɗen shiga a shekarar 2021.
Shahararru
Mashahuran makaloli