Türkiye
Turkiyya ta samu gagarumar riba a kudaɗen shigarta a fannin yawon buɗe ido a 2024
Irin gagarumin ribar da fannin yawon buɗe ido yake samar wa a ƙasar bai tsaya ga iya farfaɗo da harkokin tattalin arziki ba kawai , har ma da taimaka wa wajen daidaita ci-gaban tattalin arziki, a cewar mataimakin shugaban Turkiyya.
Shahararru
Mashahuran makaloli