Duniya
Isra'ila ta kashe mutum 20 a harin da ta kai Zirin Gaza da safiyar Laraba
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 313 yanzu, ya kashe a kalla Falasdinawa 39,929 akasari mata da kananan yara tare da jikkata mutum fiye da 92,240, an ƙiyasta mutane 10,000 na binne a karkashin baraguzan gine-ginen da aka kai musu hari.
Shahararru
Mashahuran makaloli