Duniya
Yahudawa 'yan kama wuri zauna sun dirar wa harabar Masallacin Ƙudus
Isra'ila ta kwashe kwana 264 tana kai hare-hare a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 37,658 — galibinsu jarirai, mata da yara — ta jikkata sama da mutum 86,237, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine, kana ta sace mutum 9,500.
Shahararru
Mashahuran makaloli