Afirka
Ana zaman ɗarɗar a DRC yayin da 'yan tawayen M23 ke ƙoƙarin kutsawa birnin Goma bayan ƙwace garin Sake
Ƙungiyar ‘yan tawayen M23 ta zafafa hare-hare a makwannin baya bayan nan, inda take matsawa kusa da Goma, wanda ke da kimanin mutum miliyan biyu kuma ya kasance matattara ta jami'an tsaro da ma'aikatan jinƙai.
Shahararru
Mashahuran makaloli