Türkiye
Fasaha ba za ta gina kyakkyawar makoma ba idan ba a saka mata ba: Matar Shugaban Turkiyya
Emine Erdogan ta bayyana irin kokarin da Turkiyya ke yi na tallafa wa mata, inda ta yi nuni da cewa hutun haihuwa da ba a biya ba, wanda ya hada da samun ƙarin girma, da ƙarin hutun haihuwa ga maza, da fadada wuraren renon yara.
Shahararru
Mashahuran makaloli