Karin Haske
Yadda 'raini daga Macron' ya zama madogarar Afirka
Katobara da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi kan kasashen yankin Sahel cewa ba su da godiyar Allah kan taimakon da kasarsa ke ba su a yaki da ta'addanci, na iya gaggauta kawo karshen sabon salon mulkin mallaka a kasashen Afirka renon Faransar.
Shahararru
Mashahuran makaloli