Türkiye
An fara Taron Diflomasiyya na Antalya wanda wakilai daga ƙasashe 147 ke halarta
Taron Diflomasiyya na Antalya yana gabatar da wani dandali ga masu ruwa da tsaki na yanki da na duniya daga fannonin diflomasiyya da siyasa, da kasuwanci don musayar ra'ayoyi da magance ƙalubalen ƙasashen duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli