Duniya
Ƙasashen Larabawa sun caccaki Netanyahu kan kalamansa na samar da ƙasar Falasdinawa a Saudiyya
Ma'aikatar Harkokin Wajen Saudiyya ta ce Firaministan Isra'ila ya yi kalaman ne don kawar da hankali duniya daga munanan laifukan da taje ci gaba da aikatawa na mamaya da cin zali a Gaza na Falasdinu.
Shahararru
Mashahuran makaloli