Türkiye
Turkiyya ta yi watsi da zargin da Amurka ta yi mata kan daukar yara aikin sojin sa-kai
Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta bukaci Washington ta kalli kashin da ke jikinta, musamman yadda take goyon bayan 'yan ta'adda na kungiyar SDF da ke daukar kananan yara aikin sojin sa-kai da Syria da Iraki.
Shahararru
Mashahuran makaloli