Ra’ayi
Kare afkuwar yaƙi tsakanin ƙasashen Kusurwar Afirka: Kira ga a ɗauki mataki
Kusurwar Afirka ya kasance daya daga cikin yankunan da ke fama da rikicin siyasa a nahiyar, inda ake ta takaddamar iyakoki, jayayya da rarrabuwar kan siyasa, da tsoma baki kan harkokin yankin daga kasashen waje wanda ke barazanar zaman lafiyarsa.
Shahararru
Mashahuran makaloli