Rayuwa
Ranar Yara ta Duniya: 'Ina son na ji yadda masu iyaye a raye ke ji'
A ranar 20 ga Nuwamban kowacce shekara ake bukin Ranar Yara ta Duniya don karfafa gwiwa ga kula da yara. A wajen wasu marayu da ke Mombasa, Kenya, ranar na anya musu fatan ina ma suna samun so da kauna daga iyayensu da suka haife su.
Shahararru
Mashahuran makaloli