Duniya
Jamhuriyar Kongo da Rwanda da Chadi sun musanta tattaunawa da Isra'ila don bai wa Falasdinawan Gaza matsuguni
Wata sanarwa da Ma'aikatar Harkokin Wajen Rwanda ta fitar ta ce "rahotannin" da kafafen watsa labaran Isra'ila suka wallafa cewa an tattauna tsakanin kasarsu da Rwanda game da yiwuwar bai wa Falasdinawan Gaza matsuguni "karya ce zalla."
Shahararru
Mashahuran makaloli