Ra’ayi
DRC: A duk sa'a ɗaya ana jinyar mutum biyu da aka yi wa fyaɗe
Wani sabon rahoto ya yi nuni kan yadda a duk shekara rikice-rikice a DRC Congo ke ƙara yawan adadin mata da 'yan mata da ake cin zarafinsu ta hanyar lalata, lamarin da ke tsananta matsalar rashin tsaro a sansanonin wucin gadi da suke zama.
Shahararru
Mashahuran makaloli