Karin Haske
Kula da wuraren dausayi na Benin ba wai lamari ne na da ya shafi muhalli kawai ba
Kula da dausayi daban-daban na kasar Benin tamkar kafa misali ne ga sauran wurare a Afirka da ma duniya baki daya. Yayin da birane ke girma kuma mutane suna buƙatar ƙarin ƙasa, waɗannan wurare na musamman suna ɓacewa.
Shahararru
Mashahuran makaloli