Kasuwanci
Nijeriya za ta hana masu samar da fetur izinin fitar da shi idan ba sa bai wa matatun cikin gida
Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Nijeriya ta ce za ta hana izinin fitar da man fetur ga masu samar da man da suka kasa cika ka’idojin da aka gindaya musu na samar da man ga matatun mai na cikin gida.
Shahararru
Mashahuran makaloli