Duniya
Hamas ta ce tattaunawar tsagaita wuta ta Gaza da Isra'ila na da muhimmanci da kuma alamun nasara
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 438 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 45,028 tare da jikkata fiye da mutum 106,962. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,047 tun da ta soma kai hare-hare a Oktoban 2023
Shahararru
Mashahuran makaloli