Duniya
Iran ta yi gargaɗin lalacewar lamarin da ba za a shawo kansa ba idan Isra'ila ta kutsa Gaza
Wannan shafin yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Lahadi, 15 ga watan Oktoba, kan yakin da ya barke tsakanin Isra'ila da Falasdinawa bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a makon jiya.
Shahararru
Mashahuran makaloli