Karin Haske
Rikicin Sudan: Mafita ita ce a sake zama a teburin tattaunawa
Ministan Harkokin Waje na gwamnatin riƙon ƙwaryar Sudan ya ce mafita ga rikicin kasar da a yanzu ya kusa cika shekara biyu shi ne zama kan teburin tattaunawa, kuma ga dukkan alamu ana gab da samun wani muhimmin sauyi kan matakin da goyon bayan MDD.
Shahararru
Mashahuran makaloli