Afirka
Rundunar Sojin Saman Nijeriya ta fara bincike kan 'kisan da jirgi' ya yi wa 'yan bijilanti da fararen-hula a Zamfara
A ranar Lahadi ne dai kafofin watsa labaran ƙasar suka ruwaito cewa wani hari ta sama da sojojin ƙasar suka kai ya kashe farar hula 16 ciki har da ‘yan sa-kai bisa kuskure a ƙauyen Tungar Kara na jihar Zamfara.
Shahararru
Mashahuran makaloli