Kasuwanci
Fansho: Tsaka-mai-wuya da Afirka ke ciki a yayin da shekarun rayuwa suka karu
Afirka ce ta fi kowanne yanki na duniya yawan matasa masu karancin shekaru, kuma ta fi ko'ina karuwar tsofaffi cikin sauri. Wannan sauyi na iya kalubalantar nahiyar a yunkurinta na zama mai karfin fada a ji a siyasa da zamantakewar duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli