Duniya
Ya kamata kasashen Yammacin Duniya su ‘nesanta kansu daga laifukan yaki da Isra'ila take yi’: Ministan Wajen Turkiyya Fidan
"Tarihi ba zai manta da rashin kaunar da ake nuna wa tutar Falasdinawa ba a Turai," inda aka amince da kona Alkur'ani a matsayin fadar albarkacin baki," in ji Minista Fidan.
Shahararru
Mashahuran makaloli