Türkiye
Somalia da Ethiopia sun yi tattaunawar zaman lafiya a Ankara
Tattaunawar wadda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya jagoranta, na da burin ganin an samu zaman lafiya da kwanciyar hankali a Kusurwar Afirka da kuma samun haɗin kai ta ɓangaren tattalin arziƙi a yayin da ake zaman ɗar-ɗar tsakanin ƙasashen.
Shahararru
Mashahuran makaloli