Ra’ayi
Matsalolin manhajar karatu ta Afirka: Ana koyar da ɗalibai domin jiya, ba don tunkarar gobe ba
Duk da gagarumin cigaba da aka samu wajen ƙaruwar samar da ilimi da ilimantarwa, manhajar karatu ta Afrika, ta fi la'akari da abubuwan da suka shuɗe, da ba za su iya bai wa ɗalibai ƙwarewar da ta dace da duniyarmu ta yau mai saurin canjawa ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli