Afirka
Tanzania za ta karɓi baƙuncin shugabannin DRC Kongo da Rwanda
Kagame da Tshisekedi za su halarci wani taro na hadin gwiwa a birnin Dar es Salaam na Tanzaniya ranar Asabar, wanda zai hada kasashe takwas na kungiyar kasashen gabashin Afrika da Ƙungiyar Raya ƙasashen Afirka ta Kudu mai mambobi 16.
Shahararru
Mashahuran makaloli