Duniya
Erdogan: Babu wani mai ƙarfin iko da ya isa ya tilasta wa Falasɗinawa barin ƙasarsu
"Babu wani mutum da yake da ikon fitar da mutanen Gaza daga ƙasarsu, wadda aka kafa dubban shekaru. Yankin Falasɗinu, wanda ya haɗa da Gaza, Gaɓar Yammacin Kogin Jordan da Gabashin Birnin Ƙudu, na Falasɗinawa ne," in ji Recep Tayyip Erdogan.
Shahararru
Mashahuran makaloli