Afirka
EFCC za ta gurfanar da sojojin Saman Nijeriya a kotu kan zargin damfara a intanet
Tun da farko, EFCC ta sanar cewa ta kama “mutum biyar a Gidan Abinci na Inn and Disney Chicken Eatery a Barnawa da ke Kaduna bayan samun kwararan bayanan sirri a kan zargin suna aikata damfara da ta shafi intanet.”
Shahararru
Mashahuran makaloli