Ra’ayi
COP28: Wanne amfani Gidauniyar tallafawa kasashe masu fama da mummunan tasirin sauyin yanayi za ta yi a Afrika?
Daga cikin sakamakon sauyin yanayi masu lahani, raba mutane da muhallansu sakamakon sauyin yanayi, yana kan gaba a ƙasashen Afrika da ke gaɓar teku, abin da galibi ke haifar da ƙaura a gida da waje.Afirka
Abin da ya sa zuwan 'yan Nijeriya 1,411 taron COP28 a Dubai ya jawo ce-ce-ku-ce
Hadaddiyar Daular Larabawa ce ke karbar bakuncin taron sauyin yanayi na wannan shekarar, kuma tana da mahalarta mafi yawa -- wato mutum 4,409, Brazil na da mahalarta 3,081 sai Nijeriya da China da kowaccensu ke da mahalarta 1,411.
Shahararru
Mashahuran makaloli